
<p>wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.</p>